Saturday 10 August 2019

RA'AYI RIGA: MU DIN DAI MUNE MASOYANKA NA GASKIYA BABA BUHARI - Mubarak Musa Al-Mubarak

Tura Wannan Zuwa Ga
Duk da irin Amfanuwar da Yarabawa(Butulawa) suka samu a karkashin gwamnatinka BABA hakan bai hanasu watsa maka Kasa a ido ba, har suna shirin Fara yi maka juyin-juya-halin da zai iya haddasa tun6uke ka daga Kujerar da Al'ummar AREWA suka baka Mafi rinjayen Kuri'un da suka dawo dakai a Karo na biyu.

Lokacin yakin Neman Zabe

MarubuciMubarak Musa Al-Mubarak

Gashi dai...

1. Talauci Yafi Tsamari a Yankin Arewar.

2. Rashin Aikin ma dai Hakan take a Arewa.

3. Rashin Tsaron ma Yafi Muni a Arewa.

4. Rashin Samun Manyan Ayyukan raya Kasa.

Amma duk da Haka Al'ummar Arewa bamu goyi bayan Wadancan Butulayen da suka ci suka goge baki ba, Ballantana har takai ga mun biye musu, duk da cewa a zaton su zamu fito domin mu taya su aiwatar da wannan Mugun shirin da suke yi maka. Shi yasa ma suka Lissafa wadancan Matsaloli guda 4 wadanda a Zahiri Matsaloli ne da suka Addabi Arewa da zummar su tunzura Mutanen Arewa su tayasu wannan bore domin cimma wata Manufar su ta kashin Kansu da kuma Yankin su.

ZANCE NA GASKIYA...

Ya Kamata Shugaba Buhari Ka dawo da Hankalinka zuwa Arewa.

Hakan ya zamar Maka izna, Ka kara banbancewa tsakanin Masoyanka na Gaskiya da Masu nuna maka soyayya irin ta Dodo-rido.

Idan ba haka ba kuma.

Gaba tafi baya yawa.

MUKALOLI MASU ALAKA:

KALLI YADDA 'YAN NIGERIA SUKAI ABIN KUNYAR DA BA A TABA YI BA A TARIHIN DUNIYA

NAFI KOWA FARIN CIKIN KORAR SUPER EAGLE A WASAN AFCON 2019 - DATTI ASSALAFY

Karanta Sharhin Manyan Masifu Da Bala'in Dake Kunshe Cikin Rayuwar Gidan Yari

Gashinan dai Mun Fara ganin abun da suka saka maka dashi duk da irin Kyautatawar da Gwamnatin ka tayi musu fiye da Yankin da kafito daga cikin sa.

Mu dai Har yanzun Muna tare da Kai.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user