Saturday 31 August 2019

DARIYA DOLE: KARYAR BOKO KUKE YI MUNE IYAYEN BOKO

Tura Wannan Zuwa Ga
Ina 'yan bokon suke ne? Karyar boko ku ke, mune iyayen boko.


Jaruma Rahama Sadau

1- Airport - Iskar tukunya.

2- Drinking air= Shan iska.

3- Son of stick= Dan sanda.

4- Drinking corner= Shan kwana.

5- Facebook= Fuskar littafi.


6- Eating front= Ci gaba.


7- Your thousand is full= Dubunka ta cika


8- I will medicine you= Zan yi maganinka.


9- Mouth market= Bakin kasuwa.


10- Where is sleeping?= Ina kwana?


11- Breaking news= Karyayyun labarai.


12- Tied marriage= Daurin aure.


13- Black market= Bakar kasuwa.

14- Hand out= Hannu waje.


15- Eating nose= Cin hanci.


16- No my water inside= Babu ruwana.


17- Black stormach= Bakin ciki.


18- Son of beans= Dan wake


19- Stormach of market= Cikin kasuwa.

20- Son of air= Dan iska.


21- Selfish= Sayar da kifi.


22- Divide fighting= Raba fada.


23- I drinking tell you= Na sha fada ma.



24- You are drink, drink; drink= Kai shashasha ne.

25- Motorcycle= Zagayayyar mota.

26- Power and pepper= Karfi da yaji.

27- Up water= Ruwan sama.

28- Ten naira drinking five= Naira goma sha biyar.

29- Schoolarship= Wankin tunkiya

If you are full (idan ka cika) write your own (rubuta naka).

Kada ku manta anyi ne domin raha kawai.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user