Sunday 1 September 2019

KALLI YADDA A SAKI HAUSAWAN DA AKA KAME A JIHAR LAGOS

Tura Wannan Zuwa Ga
Jaridar Daily Nigerian ta rubuta labari a shafinta dake tabbatar da sakin matasa 123 da aka kame a hanyarsu ta shiga birnin Lagos don gudanar da ayyuka.


Wadanda aka kame 

Marubuci: Rabi'u Biyora

Suka ce sun tattauna da Gwamna Badaru inda ya tabbatarwa jaridar cewa an saki matasan da mafiyawa daga cikinsu yan asalin jihar Jigawa ne.

Kwamishinan yan sanda na jihar Lagos ta bakin kakakin yan sanda Bala Ikhana ya tabbatar da sakin matasan, yace bayan da aka yi musu tambayoyi baa samu ko daya da laifi ba, wanda hakan yasa aka sallamesu, tare da neman su sake komawa ofishin hukumar yan sanda ranar litinin maizuwa.

LABARAI MASU ALAKA:

Karanta Jadawalin Sunayen Ministocin Buhari 43 da Ma'aikatun Su

KALLI YADDA DUBUN SHUGABAN MASU GARKUWA DA MUTANE TA CIKA A HANNUN ABBA KYARI... LATEST VIDEO

KALLI YADDA 'YAN NIGERIA SUKAI ABIN KUNYAR DA BA A TABA YI BA A TARIHIN DUNIYA

Yanzu dai an kyalesu sun shiga birnin Lagos.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user