Monday 26 August 2019

Karanta Addu'ar Dagowa daga Ruku'u

Tura Wannan Zuwa Ga
سَمِعَ اللهُ لِمَنْ حَمِدَهُ.

Sami'al-lahu liman hamidah.

Yayin Ɗagowa daga Ruku'u


Allah Ya ji wanda ya gode masa.


رَبَّنـا وَلَكَ الحَمْـدُ حَمْداً كَثِيراً طَيِّـباً مُـبَارَكاً فِيهِ .

Rabbana walakal-hamdu hamdan katheeran tayyiban mubarakan feeh.

Ya Ubangijinmu! Dukkan yabo ya tabbata gare Ka, yabo mai yawa, kyakkyawa, kuma abin sawa albarka a cikinsa.


مِلْءَ السَّمَوَاتِ وَمِلْءَ الأَرْضِ، وَمَا بَيْنَهُمَا، وَمِلْءَ مَا شِئْتَ مِنْ شَيءٍ بَعْدُ. أَهْلَ الثَّنَاءِ وَالْمَجْدِ، أََحَقُّ مَا قَالَ العَبْدُ، وَكُلُّنَا لَكَ عَبْدُ. اَللَّهُمَّ لاَ مَانِعَ لِمَا أَعْطَـيْتُ، وَلاَ مُعْطِيَ لِمَا مَنَعْتَ، وَلاَ يَنْفَعُ ذَا الْجَدِّ مِنْكَ الْجَدُّ.

Mil-as-samawati wamil-al-ard, wama baynahuma, wamil'a ma shi'ta min shay-in ba'd, ahlath-thana-i walmajd, ahakku ma kalal-'abd, wakulluna laka 'abd. Allahumma la mani'a lima a'tayta, wala mu'tiya lima mana'ta, wala yanfa'u zal-jaddi minkal-jaddu.

Ya Ubangiji! Dukkan yabo ya tabbata gare Ka, (yabo) mai Cika sammai da kassai da abin da ke tsakaninsu, mai cika duk wani abu da Ka so bayan haka. Ya wanda ya cancanci yabo da daukaka. (wannan yabo) shi ne mafi cancantar abin da bawa ya fada, kuma dukkanninmu bayi ne gare Ka.

DUBA WADANNAN:

Karanta Addu'a Yayin Ruku'u

Karanta Addu'ar Shiga Masallaci

Karanta Addu'ar Bude Sallah Bayan An yi Kabbarar Harama

Ya Allah! Babu mai hana abin da Ka bayar, kuma babu mai byar da abin da Ka hana, kuma wadata ba ta tsirar da mai wadata daga gare Ka.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user