Thursday 29 August 2019

KARANTA SABON TSARIN DUNIYA KASHI NA FARKO (1) NEW WORLD ORDER

Tura Wannan Zuwa Ga
Tsari ne da duniyar yau take bisa kai,  wanda wadanda suka tsara wannan lamari, sune masu Bautar Shaidan tare da taimakon Yahudawa.

Sabon Tsarin Duniya a Yau


Marubuci: Kalimullah Ahmad Hinna

Duk wata harkar cigaba na Duniya a a yau sune kan gaba,  kuma sunfi kowa kwarewa akai, indai abunda ya shafi  Duniya ne.

Shiyasa Allah madaukakin sarki,  yake ce mana:

{يَعْلَمُونَ ظَاهِرًا مِّنَ الْحَيَاةِ الدُّنْيَا وَهُمْ عَنِ الْآخِرَةِ هُمْ غَافِلُونَ} [الروم:7]

"Sun san Zahirin rayuwar Duniya (Sun qware sosai). Amma game da Lakhira ranar Gobe Qiyama,  su Gafalallu ne (Jahilai)"

Kaga ashe su ba jahilai bane,  don Allah Ya basu ilimin sarrafa abubuwa a Duniyan ce,  harkar Siyasa sune kan gaba,  harkar tattalin arziqi babu wanda ya kai su. Tsabar su nsan Duniya,  shiyasa cikin Tafisrin Ibnu Kathir a qarqashin wannar Ayar da ta gabaga,  yake cewa,  Hasanul Basry (Rahimahullah),  Yace:

قال الحسن البصري رحمه الله: "والله ليبلغ من علم أحدكم بدنياه، أنه يقلب الدرهم على ظفره فيخبرك بوزنه، وما يُحسن أن يصلي

"Wallahi,  ilimin dayan ku game da Duniyar sa, akai matsayin da zai dinga juya Dirhami (Kudi),  akan kimantawar sa, ya kuma bada labari nauyin sa (Adadin sa),  amma kuma zaka samu baya Sallah balle ya kyautata ta"

A cikin Tafsirin Qurdabiy, shima a qarqashin wannar Ayah ya kawo maganar Ibnu Khalawaihi,  da cewa:

وقال ابن خالويه: "ما كان أعرفهم بسياسة دنياهم"

"Babu wani da ya kasance a Duniya wanda ya fisu sanin Siyasar Duniyar"

Ko shakka babu, sun samu nasara kashi Talatin ko Arba'in cikin Dari kan abun da suke nema. Basu fasa ba,  suna nan suna kai. Duk wata hanyar sadarwa nasu ne, suna da kaso mai tsoka ciki,  sannan ta 6angaren sadarwa sun samu nasara gagarumi.

Babbar manufar su shine,  bautar Shaidan zata cika Duniya, hakan shine babban mafarkin su na mallakar Duniya. Tsari ne da suka jima suna yi. Burin su ba wai sai kaje kana bauta wa Shaudan ba,  ah ah,  su dai su raba ka da Allah ta hanyar cusa maka wani tunani, da wasu abubuwa na jan hankalin al'ummah, karshe kai da kan ka,  zaka ji kana qyamar addinin ka,  sai ka dinga ganin hakan a matsayin Kauyanci ne.

Duk wata kafar sadarwa (Media),  suna da kaso mai yawa a ciki,  babu wani labari da za'a sake wa Duniya face suna da iko akai, sai abun da suka so ake bayyanawa. Tun daga kan Facebook,  Instergram, Tweeter,  WhatsApp,  da saura su, suna daga cikin sabbin hanyoyin su na ganin dukkan abubuwa dake faruwa a fadin Duniya baki daya.

Babu wani shugaba daga cikin shugabannin Duniya, face dolen sa yana musu biyayyah kan wasu qudurorin su,  har kasashen Musulmai,  Ina nufin duk wata Kasa mai suna Kasa (Country) a Duniya, kuma duk wani shugaba mai suna shugaba a Duniya. Idan kaga shugaba yana nuna kishin sa kan addinin sa,  musamman Musulunci,  ba wai a son ransu yake hakan ba. Idan suka samu dama zasu saka shi a gaba da makirici kala kala.

A duk cikin addinai da ake dasu a fadin Duniya,  Musulunci shine addinin da suke shakka,  duk da cewa,  daga cikin musulmai akwai wakilan su da sunan musulunci,  kamar Yan Boko Aqeedah,  da wash Aqeedu gur6atattu,  duk wakilan su ne dake taimaka musu wajen ganin sun cimma manufar su.

Tsarin Sabuwar Duniya


Idan aka zo batun shirin fina finai (Film/Movies), duk wakilan su ne,  ko sun sani ko basu sani ba. Shiyasa suke anfani da kalmar "Wood" Ma'ana waje inda bishiyiyi da tsiranni ta mamaye. Daman burin su shine,  su mamaye Duniya, na kowani kasa akwai taken sa. Bollywood,  Hollywood, Kannywood,  da sauran wood wood dake tashe a Duniya,  ko ake anfani domin shirya fina finai.

Daga cikin mafi munin fina finai shine,  Pornography Films,  abunda galibin mutane suka fi sanin sa da "Blue Film" (shudin fim, ko fina finan batsa) sune manya manyan jakadun su a Duniya. Wannan 6angare,  yayi matuqar taka rawan gani a Duniyar Matasa wajen lalata rayuwar su,  har da masu qoqarin riqo da addini daga cikin matasa,  sai wanda Allah ya tseratar dashi da tserewar Za. Zai yi wuya ka samu Matasa Goma maza ko mata,  ba tare da ka samu Pornography films da videos na Blue films ba wayoyin su na sadarwa (Phone).

Babban burin su na samar da ire iren wadannan fina finai shine,  sun san babu wani abu mai qarfi wajen jan hankalin dan Adam irin sha'awa, matukar idon mutum zai kai ga ganin al'aurar mace. Matuqar mutum zai ci yasha dole sai sha'awa tazo masa,  tunda Dabi'ce da Allah madaukakin Sarki ya dabi'antar da bayin Sa kai,  musamman idan mutum yakai munzalin Balagha. Shiyasa idan kaga matashi (Saurayi),  ko matashiya (Budurwa),  yana yawa kadautuwa a daki shi kadai da wayar sa (Phone),  dayan biyu ne,  imma yana karatu dashi wanda ya kunshi harkar duniya, ko na addinin sa, imma ka samu yana kallon fina finai na batsa (Blue film). Allah kadai yasan irin dumbin yawa matasa da suke kallon wadannan fina fina na batsa a Duniyar mu ta yau. Sai wanda Allah Ya tsare.

Tsarin Sabuwar Duniya


Babban masifa da fitintinu da kallon ire iren wannan fina finai ya haddasa tsakanin Samari da 'Yan mata (Matasa) shine,  afkawa Zina ciki  Sauqi. Yarinya budurwa zata iya zuwa waje saurayin ta ko shi yazo ya same ta, suyi duk abunda suka ga dama ba tare da iyayen ta sun san ta aikata wani abu a waje ba. Shiyasa hatta Karuwai sun fahimci kasuwar su ta ja baya. Abun bai tsaya nan ba, har da matan aure,  mace zata iya fita waje,  taje tayi lalata da wani duk da cewa tana da aure. Sannan, akan samu magidanci ya fita ya bar iyalin sa,  shima yaje yana lalata da matar da ba tashi ba.

Abun bai tsaya nan ba,  ya janyo mata dayawa,  Budurwaye da mata aure sun fada cikin aikata Madigo (Lesbianism) tsakanin su. Ni jiyau ne, domin na saurari koke dayawa daga wajen 'yan mata wadansa sunyi nisa sosai cikin harkar,  suna so su daina sun gagara dainawa,  sai suke neman hanya da mafita da zasu bi don su daina. Haka nan,  masu Luwadi (Homosexual),  tsakanin maza da maza,  namiji yana neman dan'uwan sa namiji, domin biyan buqatar sa,  suma harda magidan ta masu aure,  duk sun afka cikin haka. Shima jiyau ne waje na,  domin ansha samu na da maganar domin samun mafita,  hanyar da za'a ayi a daina.

Mafi qarancin abunda kallon wadannan fina finai suka janyo tsakanin al'ummar matasa,  musamman marasa aure,  daga mazan har mata,  duk da cewa shima babbar fitana ce,  amma bai kai na baya da na ambata ba. Daga cikin abunda ya haddasa wa matasa shine,  yawan "MASTURBATION" da harshen larabci muna ce masa 'ISTIMNA'I" shine mutum ya dinga shafa gaban sa yayin da yake kallon irin wannan film na batsa. Maza da mata dayawa idan suka kadaitu zaka samu suna aikata haka cikin dakunan su na kwana. Namiji yana shafa gaban sa,  ita ko mace tana shafa gaban ta da sanya yatsun ga cikin gaban nata,  har mutum ya samu yayi Inzali (Release). Daga cikin fitinar,  sun qirqiro hanya mafi sauqi na abunda zasu dinga anfani dashi wajen aikata haka.

Daga cikin hanyoyin da suka qirqiro shine, wani abu da ake cewa "DILDO VIBRATOR" Anyi shi ne yanda siffar gaban namiji yake (Al'aura),  yana da matuqar laushi da taushi, wanda duk wacce ta sanya a gaban ta dolen ta ta samun biyan buqata. Ba kowanne bane vibrator,  akwai wacce mace ita da kanta zata dinga sanya shi cikin gaban ta tana cirewa tamkar yanda ake jima'i. Haka nan ma,  sun qirqiro na maza,  sun sawwara shi tamar gaban mace, shima yana da laushi da taushi sosai,  yanda daga Namji ya sanya gaban sa ciki shikenan ya gama samun dadi da yake nema. Duk wadannan abubuwa kadan ne daga cikin shirye shiryen su na mallakar Duniya domin bautar Shaidan.

Dayawa daga cikin yaran masu hali musamman 'yan mata,  wasu daga ciki suna dashi suna anfani dashi, abin takaici harda matan aure,  sai wacce Allah Ya tsare. Shiyasa aure musamman a zamanin da muke ciki yanzu baya daurewa, domin galibi daga Mazan har matan an sanya Sha'awa da karya,  wanda shima zanzo nayi magana akan su nan gaba,  duk yana daga cikin shirin su na mallakar Duniya. Wadannan mutane duk yanda kuke tsammanin su indai game da Duniya ne wallahi sun fimu sanin komai akan ta da hanyoyin da zasu hallaka mutane, daman Shaidan suke bautawa "ILLUMINATI" ko kace "FREEMASON" duk tafiyar su daya.

DUBA WADANNAN:

KARANTA MANYAN SIFFOFIN 'YAN LUWADI DA RAYUWAR SU CIKIN SIRRI KASHI NA FARKO (1)

KARANTA YADDA YADUWAR HANYOYIN ALFASHA A YANAR GIZO SUKE HALLAKAR DA SAMARI DA MAGIDANTA

Karanta Sharhin Manyan Masifu Da Bala'in Dake Kunshe Cikin Rayuwar Gidan Yari

SHIN KO KASAN ABUBUWA GUDA 5 WANDA WAYOYIN MU SUKEYI KUMA ZAKU IYA KAMA BARAWO DA ITA?

Ku gafarce ni, zan tsaya anan. Sai a rubutu na gaba zan fito da wasu bayana nan filla filla. Abun zan fitar na nan gaba wanda duk yana daga cikin makirce makircen su na hallaka Duniya ta koma bautan Shaidan, sune kamar haka:

1. ILLOLIN WAYA (PHONE),
2. CELEBRITIES (MUSICIANS,  ACTORS, AND FOOTBALLERS)
3. MATSALOLIN DA SUKA QUNSHI MATASA DA MA'UARATA WANDA DUK DALILIN MAKIRCE MAKIRCEN SU NE.

Allah Ya tsaremu daga sharrin yahudu da nasara Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user