Saturday 17 October 2020

Dariya Dole: Zafafan Comedy Da Babu Irin Su A Fadin Duniya

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Bidiyoyin Barkwanci ( Hausa Comedy ) har ma dana Fadakarwa Yau ma gamu tafe da Sabon Bidiyon Barkwanci.

Idan Ka Kalla Sai Kayi Dariya

Nura Adamu Abdullahi wanda akafi sani da Nura Alejo, ɗaya ne daga cikin fitattun waɗanda suke yin wasannin barkwanci a arewacin Nijeriya.

Nura Alejo tauraruwar sa tafara haskawa ne tun bayan fitar wadansu bidiyoyin barkwanci Na Kidnappers da kuma na Jamb Result.

Jarumi Faruk Tijjani abokin aikin Nura Alejo ne shima fitacce ne musamman ga wadanda suke amfani da dandalin sada zumunta da musayan ra'ayi na Instagram.

Da alama jarumi Faruk idan ya samu dama zai nunawa duniya irin baiwar da Allah yayi masa duba da irin kwarewar sa a wasannin barkwanci.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Ya daɗe yana Nishadantar da al'umma musamman Hausawa.

Idan ka kalla zaka sha dariya Sosai, abin ba'a magana sai wanda ya kalla kawai zai sani...

BIDIYOYI MASU ALAKA:
Domin ance "GANI YA KORI JI".

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, Hausa Comedy, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.


Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user