Friday 16 October 2020

Kalli Yadda Mawakin Sambisa Yake Rera Sabuwar Waka A Cikin Studio

Tura Wannan Zuwa Ga

 A wannan lokacin mun kawo muku bidiyon yadda mawaki Sani Liya-Liya yake rera waƙa a studio.


Sani Liya-Liya

Lallai Allah (SWT) shine wanda yake bayar da baiwar Sa ga wanda yaso a kuma lokacin da yake So.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Sani Liya-Liya ya kasance ɗaya daga cikin fitattun mawaƙan barkwanci a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD).

Kana Sani Liya-Liya ya kasance mawaƙin da al'umma suke son sauraron wakokin sa a ciki da wajen kasar nan.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Sani Liya-Liya harma da tsofaffin wakokin Sani Liya-Liya a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.


SABABBIN WAKOKIN SANI LIYA-LIYA

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Sani Liya-Liya nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user