Sunday 18 October 2020

Kalli Zafafan Hotunan Hafsat Idris

Tura Wannan Zuwa

Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Jaruma Hafsat Ɓarauniya

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Hafsat Idris wacce aka fi sani da Hafsat Barauniya.

Jaruma Hafsat Idris

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Hafsat Ɓarauniya

Jaruma Hafsat Idris ɗaya ce daga cikin fitattun jaruman Kannywood, tauraruwarta ta fara haskawa ne a cikin shirin Ɓarauniya.

Jaruma Hafsat Idris


Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Hafsat Barauniya nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.


Kalli ƙarin hotunan a ƙasa:


Jaruma Hafsat Idris

Jaruma Hafsat Ɓarauniya



MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user