Friday 25 October 2019

KALLI YADDA AKE AZABTAR DA 'YAN TA'ADDA A JIHAR KANO..ABIN BAN DARIYA..ABIN BAN HAUSHI..

Tura Wannan Zuwa Ga
Yadda dubun wasu 'yan ta'adda ta cika, a hannun jami'an 'yan sandan jihar kano.

'Yan Ta'adda da Jami'an TsaroALLAHU AKBAR: DR. ISA ALI PANTAMI YAYI ABUNDA BA'A TAƁAYI BA A TARIHIN NIGERIA..LATEST VIDEO

Kalli Bidiyon Kai Tsaye..


Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user