Monday 23 September 2019

ALLAHU AKBAR: DR. ISA ALI PANTAMI YAYI ABUNDA BA'A TAƁAYI BA A TARIHIN NIGERIA..LATEST VIDEO

Tura Wannan Zuwa Ga
Lallai wannan abin jinjinawa ne kasancewar bakasafai ake ganin irin wannan ga 'yan Siyasa ba.


Dr. Isa Ali Pantami

Gani ya kori ji..


Kalli Bidiyon Kai Tsaye..

Dr. Isa Ali Pantami fitaccen malamin addinin musulinci ne a arewacin Nigeria kuma shugaban hukumar sadarwa a Nigeria.

LABARAI MASU ALAKA:

KARANTA DALILIN DA YASA GWAMNATIN NIGERIA TA HANA SHIGO DA SHINKAFA TA KAN IYAKOKIN KASAR

Shugaba Buhari Yayi Allah Wadai da Harin da aka Kai a Matatar Man kasar Saudiyya - Shugaba Buhari

Karanta Dalilin da Yasa ake Tsare da Sarkin Waka Nazir M. Ahmad a Gidan Yari

Allah ya Albarkaci kasar mu ya kuma tsare ta daga sharrin masu sharri Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user