Friday 25 October 2019

DARIYA DOLE: BUDURWA KO SAURAYI?

Tura Wannan Zuwa
Wani saurayi ne bai da lafiya aka kai shi wajen mai magani, mai maganin nan yace ai ba zai warke ba sai ya shiga waccen wutar tare da wani.


Budurwa Ko Uwa

Sai aka ce wa mamanshi su shiga tare sai taki ana gayawa budurwarshi tana zuwa kawai sai ta kama hannunsa suka shiga cikin wutar ashe wutar tsafi ce sai ya warke.

KARANTA LABARIN WANI YARO DA MAHAIFIN SA AKAN NEMAN AURE

Ran nan suna tadi da wannan budurwa sai ga maciji saurayi ya dau dutse zai jefe shi sai yace inka jefe ni mamanka zata mutu in Ka fasa kuma budurwarka zata mutu.

In Kai ne yaza Kai in Ke ce budurwar me zaki yi?

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user