Friday 4 October 2019

DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN WANI YARO DA MAHAIFIN SA AKAN NEMAN AURE

Tura Wannan Zuwa
Suna zaune da babansa sai yake cewa "Baba nifa aure nakeso nayi".

Wani Yaro da Mahaifin sa


Sai baban yayi dariya ganin kankantar yaron amma dai cikin wasa sai yacewa yaron to ai aure sai an shirya kai yanxu ka shirya yin aure ne?

Sai yaron yace eh mana baba ai na shirya sai uban yace to wa zaka Aura?

Sai yaron yace kakata mana baban yazaro ido yace wacce kakar taka.?

Yaro yace hajiyar ka mana.

Baban yace yanzu kai dan ubanka uwar tawa zaka aura?

Sai yaron yace to ai nima tawa uwar ka aura.

LABARAI MASU ALAKA:

KARANTA LABARIN WASU MATAFIYA DA ALJANI A SAHARA

KARANTA KAYATACCIYAR HIKAYAR SHEHU JAHA "KARKA GASKATA SHI"

KARANTA LABARIN SHAROTA DA ZUKOTA

Idan kaine uban yaron nan wacce amsa zaka bashi?

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user