Monday 14 October 2019

Zargin Luwadi a Kannywood: 'Yan sanda Sun Kama Sadiya Haruna

Tura Wannan Zuwa Ga
Kakakin rundunar Yan-sandan jihar Kano DSP. Abdullahi Haruna Kiyawa, ya tabbatarwa da Freedom Radio cewa Yan-sanda na tsare da Sadiyan Haruna, sakamakon korafin da jarumin fina-finan Hausa Isa I. Isa yayi, na zargin taci zarafinsa da kuma bata masa suna a duniya.

Jarumi Isa I. Isa da Sadiya Haruna


Rundunar Yan-sandan sun lashi takobin zurfafa bincike daga bisani kuma zasu hukunta duk wanda suka kama da laifi a tsakanin su.

An ruwaito cewar Sadiya Haruna dai ta wallafa Faifaiyin Bidiyon a shafin ta inda take bayyana cewar Isa I Isa, Dan Luwadi ne kuma sun yi Auren Sha'awa da shi na tsawon watanni uku.

Yayin da shi kuma Isa I Isa, ya wallafa wani Bidiyo wanda yake neman Afuwar Al’umma kan wani abu daya aikata a baya duk da dai bai bayyana ko mene ne ba.

KARANTA WANNAN: DAGA YAU DOLE NE SAI MASU TARBIYA NE ZASU YI FINA-FINAN HAUSA - SHEHU HASSAN KANO

Sadiya Haruna ta shahara a kafar sadarwa a fannin batsa da tonon silili.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








Source: SARAUNIYA
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user