Sunday 15 December 2019

Shin dagaske ne Rahama Sadau tayi Film din Batsa na Blue Films?

Tura Wannan Zuwa Ga
Rahama Sadau a mizani na cigaban mai hakan rijiya, hajarta sai kara gaba keyi, duniya ta aureta sosai, siffarta na Musulunci har ya fara canzawa, ina matukar jin tausayin wannan baiwar Allah.

Jaruma Rahama Sadau tare da daracta Sheikh Isa Alolo

Marubuci: Datti Assalafiy

Duk lalacewar wasu daga cikin matan da suke sana'a irin nata musulmai, iskancinsu bai kai ga fara bayyana da irin wannan mummunan shiga na rashin mutunci alhali suna amsa sunan musulunci ba.

Rahama Sadau

Abinda takeyi ba waye bane, kuma ba abin burgewa bane, ya kamata a tausaya mata, sannan ayi mata addu'ah, a dinga jan hankalin iyaye mata musulmai da kada suyi sha'awar rayuwar duniya irin wannan, ko 'yan boko aƙeedah da suke ingizata basa barin kannensu mata suna bayyana da irin wannan mummunan yanayi.

Rahama Sadau

MAKALOLI MASU ALAKA:



Dama Hausawa sunce "DUNIYA MAKARANTA".

Rahama Sadau

Ya Allah ga baiwarKa nan, Allah Kai Ka halicceta, Ya Allah muna rokonKa Ka shiryeta, idan ba mai shiryuwa bane Allah Ka nesanta wannan dabi'a nata ga sauran musulman Nigeria baki daya Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user