Friday 13 December 2019

Music: Dauda Kahutu Rarara - Sarki na Bichi

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Rarara Sarkin Bichi


Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar "SARKI NA BICHI ƊAN BABBA ZAKI AMINU ƊAN ADO MAI MARTABA KA TAKA LAU DAƊA KAINE KWATANKWACIN BABA, GA MAI MARTABA SARKIN BICHI".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda  ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Kalli Bidiyon Wakar Kai Tsaye Cikin Hotuna..

Kunsan dai yadda Rarara ya shahara wajen yin waƙoƙin Siyasa kaf Nigeria zamu iya cewa "Babu kamar Rarara wajen iya yin waƙoƙon Siyasa masu zafi da saurin Shahara".

Rarara yayi wakar ne domin nuna goyan bayan tafiyar Sarkin Bichi 100%.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar domin sauraron wannan ƙayatacciyar waƙar.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Kada Ku Sake a baku Labari...

DOWNLOAD VIDEO HERE

Ku sauke waƙar yanzu domin sauraro.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Dauda Kahutu Rarara - 2-0 Kenan Sai Ganduje

Rarara - SU TSULA DOLE SU SAURARA

Dauda Kahutu Rarara - Mun Kori Gida-Gida

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user