Monday 16 December 2019

Sauke Sabuwar Wakar Ahmad Shata Ft Hussaini Dan Hajiya - Abota

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya tsakanin abokai.

Zazzafar Waƙar Hausa


Ahmad Shata Ft Hussaini Dan Hajiya, fitattun mawaka ne a arewacin Nijeriya musamman cikin masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) , duba da yadda suke fitar da waƙoƙin su masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin su.

Taken waƙar " ABOTA CIKA TA ABOTA HAR YAU NI BANGA KAMAR NI DA ABOKI NA BA."

Dagajin taken wannan waƙar munsan cewa, bakwa buƙatar sharhi akai.

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙan waɗanda su baje kolin basirar su a cikin waƙar.

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata masoya su sani musamman abokai ko ƙawaye.


Kardai Mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Kada Ku Sake a baku Labari.

MAKALOLI MASU ALAKA:

DOWNLOAD SABUWAR WAKAR HAMISU BREAKER "CIKON MURADI"...LATEST HAMISU BREAKER SONG

Download Sabuwar Wakar Nura M. Inuwa "JINI DAYA".. Latest Nura M. Inuwa Song

Download Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe "JAZABAR KAUNA"... Latest Dan Musa Gombe Song

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi Sauraro/Kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.


Mungode



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user