Friday 27 December 2019

Karanta Abinda Mutane Suke Cewa akan Shigar 'Yan Daudu da Jarumi Rabi'u Rikadawa Yayi a Wani Sabon Shirin Fim

Tura Wannan Zuwa Ga
Gaskiya Director ɗin da ya bawa Rabi'u Uthman Rikadawa wannan fim ɗin a cikin koma wanne shirin Film ne, haƙiƙa ya kashe masa kasuwa kuma ya rage masa yawan masoya.

Cikin Shirin Karamin Sani


Marubuci: Shafi'u Dan Gatan Annabi

Wannan shiga ce da Ma'aikin Allah ﷺ yace "Allah ya atsinewa mai yin irinta".

Duk abinda Ma'aikin Allah ﷺ Ya tsinewa kuwa kamar Allah ne ya tsine masa.

لعن رسول الله ﷺ الرجل يلبس لبسة المرأت والمرأت تلبس لبسة الرجل

Falalu A.  Dorayi, Rabi'u Rikadawa Cikin Shirin Karamin Sani

Ma'aikin Allah ﷺ ya tsinewa namijin da zai yi shigar mata, da macen da zatayi shigar maza.

Abu Dawud 4097

MAKALOLI MASU ALAKA:

KARANTA INGANTACCIYAR HANYAR YIN MU'AMALA DA MUTANE

Kalli Sababbin Hotunan Jarumi Rabi'u Rikadawa cikin Shigar Mata a wani Sabon Film

KARANTA MATA 10 WADANDA ALLAH YA TSINE MUSU KUMA BAZAI KALLE SU DA RAHAMA RANAR GOBE ALQIYAMA

Gaskiya muna bashi shawara idan har ya lura da yawan maganganun masoyan sa kada ya sake ayi broadcast ɗin film ɗin, ya daure ya gyara kuskuren sa hanya a buɗe take.

ALLAH YA KIYAYE AMIN.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode





TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user