Tuesday 15 January 2019

Rayuwar Masoya Full Episode 2

Tura Wannan Zuwa
Wannan wani sabon shirin rayuwar soyayya ne mai ƙayatarwa.


Rayuwar Masoya Full Episode 2

Idan har kana soyayya , lallai wannan shirin zai faranta maka rai, haka kema idan kina soyayya , karki bari a baki labari.

Wannan shine fita ta biyu, idan baku manta ba a baya mun kawo muku Rayuwar Masoya fita ta ɗaya, kamar yadda mukai muku alƙawarin zamu kawo muku Ci gaban shirin , cikin nufin ubangiji mun samu damar kawo muku fita ta biyu.

Kalli Shirin Kai Tsaye..

Rayuwar masoya shiri ne da ya samu kyakkyawan aiki daga hannun Mujahid M. Soja.

Jerin sunayen jaruman da suka taka muhimmiyar rawa a cikin shirin rayuwar masoya.

Ga kaɗan daga cikin sunayen su:

Fatima Tahir Saraki
Hajiya Bakyafishi
Muhammad Sani (Abba)
Sani Musa Abubakar

Da sauran su

Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Ci gaban shirin Rayuwa Masoya.

Dafatan shirin Rayuwar Masoya zai Ilimantar ya kuma faɗakar da al'umma, musamman matasan mu.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Rayuwar Masoya Full Episode 1

Download Audio/Video Zafafan Kalaman/Sakonnin Soyayya Guda 32 Masu Ratsa Zukatan Masoya na Zamani

MURYAR HAUSA24 muna kuma fatan za'ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin nishadi da Walwala.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.


Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.


MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.


TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user