Wednesday 26 February 2020

Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Sirrin Zuciya

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


Sirrin Zuciya

Fitaccen mawaƙin Soyayya a arewacin Nigeria Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa ta soyayya mai ratsa zukatan masoya.

Taken waƙar "SIRRIN ZUCIYA".

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci ga masoya musamman masoya wakokin Hamisu Breaker.

Hamisu Breaker, ya rera wannan waƙar ne domin farin cikin masoyiyar shi, kamar yadda muka sani ne cewa "Idan So yakai ƙololuwa babu wani sirri da yake ɓuya batare da ya bayyana ba". Matuƙar dai soyayyar gaskiya ce, an gina ta a bisa tafarki madaidaici.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawakin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Hamisu Breaker harma da Tsofaffin Wakokin Hamisu Breaker a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN HAMISU BREAKER

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Hamisu Breaker nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.


MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.


TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user