Saturday 21 March 2020

Karanta Addu'a Ga Wanda Ya Fitinu Da Wasu-Wasi a Cikin Sallah da Karatu

Tura Wannan Zuwa
أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ. ثلاث مرات

Wasu-Wasi a Cikin Sallah...

A'uzu billahi minash shaytanir rajeem sau uku (3).

Ina neman tsarin Allah daga shaidan tsinanne.

Sai ya tofa a kwibin hagunsa sau uku.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user