Tuesday 10 March 2020

Sauke Sabuwar Wakar Ahmad M. Sadiq - Makarantar So

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

Makarantar So

Ahmad M. Sadiq , fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Taken waƙar "NA FAHIMCI SO SHI YAKE MAKANTAR DAKE GASHI BAMU DACE BA MUYI SO NI DA KE KO GIDAN KUMA NASANI ANAJI DAKE IDAN NAJE NI NEMA  BAZAMA ABANI BA...".

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki.

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basira da hikimar sa a cikin waƙar.

Waƙar Makarantar So waƙa ce da take ƙarfafa zukatan masoya musamman waɗanda suka fidda ran cimma burin su a soyayya.

Kardai Mu cika ku da surutu ku sauke wannan sabuwar waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Kada Ku Sake a Baku Labari...

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Ahmad M. Sadiq harma da tsofaffin wakokin Ahmad M. Sadiq a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN AHMAD M. SADIQ

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Ahmad M. Sadiq nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: