Thursday 9 April 2020

Sauke Wakar Mahmud Nagudu - Agajin So

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


A GAJIN SO

Mahmud Nagudu, ɗaya ne daga cikin shahararrun mawaƙan da suka yi fice a zamanin baya.

Taken Waƙar "AGAJIN KI NAKE NEMA DAURE A SON KI KIBAN DAMA ZUCIYA CE GURIN KWANA".

Mawaƙin dai har yanzu yana nan da ransa kuma yana Ci gaba da yin waƙoƙi masu zafi , amma yafi yin ƙasidun yabon Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam.

Wannan ɗaya ce daga cikin waƙoƙin sa , daga lokaci zuwa lokaci zamu dinga ɗora muku sababbi da tsofaffin waƙoƙin sa INSHA ALLAH don Ilimantarwa da Nishaɗantarwa.

Masana'antar Kannywood bazata manta da irin gudunmawar da mawaƙi Mahmud Nagudu ya bayar wajen bunƙasa masana'antar shirya fina-finan Hausa ta hanyar Faɗakarwa da kuma Nishaɗantar.

Wannan waƙar cike take da Kalaman Soyayya musamman ga Masoya da Ma'aurata.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Mahmud Nagudu harma da tsofaffin wakokin Mahmud Nagudu a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN MAHMUD NAGUDU

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Mahmud Nagudu nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user