Saturday 16 May 2020

Kalli Zafafan Hotunan Dauda Kahutu Rarara

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawaƙi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Dauda Kahutu Rarara

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Mawaki Rarara

Dauda Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Dauda Kahutu Rarara ko kuma Rarara ba ɓoyayyan mawaƙi bane domin kuwa yana ɗaya daga cikin fitattun mawaƙan siyasar ƙasar Nijeriya (Nigeria).

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Dauda Kahutu Rarara nan bada daɗewa ba Insha Allah.

Dauda Adamu Abdullahi

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user