Tuesday 23 June 2020

Kalli Zafafan Hotunan Isah Ayagi

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Isah Ayagi

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawaƙi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Isah Ayagi.

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Mawaƙi Isah Ayagi

Mawaƙi Isah Ayagi ya ɗauki waɗannan ƙayatattun hotunan domin nuna farin cikinsa da murnar ranar zagayowar shekarar haihuwar sa.

ISAH AYAGI

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Isah Ayagi nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

Mawaƙi Isah Ayagi

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user