Sunday 5 July 2020

Kalli Zafafan Hotunan Dan Musa Gombe

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Dan Musa Gombe

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawaƙi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Dan Musa Gombe.

Mawaƙi Dan Musa Gombe

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Dan Musa Gombe, ɗaya ne daga cikin mawaƙan masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) masu tasowa.

Dan Musa Gombe

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user