Saturday 11 July 2020

Kukan Kurciya (1)

Tura Wannan Zuwa Ga
Ta aure shi amma kullum tana cikin damuwa, ta ce "Sir, ka ga yanzu ina da ciki, gaskiya ban son yarona ya taso da ɗabi'ar yaronnan naka da uwarsa ta mutu, wai ba za ka kai shi ko wurin 'yan uwanka ba?"


KUKAN KURCIYA

MarubuciBaban Manar Alkasim

Ya girgiza kai ya ce "Fatarmu dai Allah ya sauke ki lafiya, ai za ki iya mutuwa kema kamarta a wurin haihuwa na auro wata ta kirkin da za ta riƙe su su biyu, ki dakata dai mu gani".

Zamu Ci gaba Insha Allah.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user