Tuesday 18 August 2020

IZZAR SO FULL EPISODE 4

Tura Wannan Zuwa Ga
Wannan wani sabon shirin Soyayya ne, wanda aka shirya shirin akan wata mace (Ɗiya ce ga mai kamfanin), a tunanin ta duk waɗanda suke yi mata ladabi da biyayya suna yi mata ne, saboda Izzar ta, amma bata san da yawan su sunayi ne kawai don karsu rasa aikin su.

Izzar So Fita Ta Hudu

Sabon ma'aikacin da aka kawo mata (Lawan Ahmad), shine yace muddin sai  yayi mata abinda sauran suke yi mata , ya gwammace ya rasa aikinsa akan yin hakan, ya tsaya kuma ya jajirce domin tabbatar da gaskiya akan kowanne sashi.

Wannan shine fita ta huɗu, idan baku manta ba, a baya mun kawo muku Izzar So Fita Ta Uku, kamar yadda mukayi muku alƙawarin zamu kawo muku Ci gaban shirin, cikin nufin ubangiji mun samu damar kawo muku fita ta Huɗu.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Kaɗan daga cikin manyan jaruman da suka taka muhimmiyar rawa a cikin shirin:

Lawan Ahmad
Aisha Najamu

Rubuta Labari

Nura Mustapha Waye

Tsara Labari

Nura Mustapha Waye

Shiryawa

Lawan Ahmad

Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga hannun darakta Nura Mustapha Waye.

MAKALOLI MASU ALAKA:

IZZAR SO FULL EPISODE 1

IZZAR SO FULL EPISODE 2

IZZAR SO FULL EPISODE 3

Dafatan shirin Izzar So zai Ilimantar ya kuma faɗakar da al'umma, musamman matasan mu.

Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Ci gaban shirin Izzar So.

MURYAR HAUSA24 muna kuma fatan za  ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi da Walwala.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user