Sunday 16 August 2020

Sauke Sabuwar Wakar Sani Liya-Liya - Anan Na Yada Kudi Na

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya ta Barkwanci.


Anan Na Yada Kuɗina

Sani Abdullahi Alasan wanda aka fi sani da Sani Liya-Liya Baran , sabon mawaƙi ne kuma marubuci ne wanda tauraruwar sa take haskawa a halin yanzu tun bayan fitar waƙar Sambisa.

Taken waƙar "BA SHAKKA ANAN NA YADA KUDINA, NI DAI TANAN NA YADA KUƊINA".

Waƙar dai tazo da wani sabon salo a cikin masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), wanda bakasafai ake ganin hakan a cikin waƙoƙin masana'antar Kannywood ba.

Anan Na Yada Kuɗina waƙar barkwanci ce, waƙar tana nuna irin halin mutanen nan ne waɗanda suke yarda kuɗaɗen su a yayinda da suka ziyarci wani dandali, zaku sha mamaki idan kukaji yadda ta kasance a lokacin da yazo neman kuɗinsa.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Sani Liya-Liya harma da tsofaffin wakokin Sani Liya-Liya a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.


SABABBIN WAKOKIN SANI LIYA-LIYA

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Sani Liya-Liya nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user