Friday 21 August 2020

SAKON SO FULL EPISODE 1

Tura Wannan Zuwa
Sabon shirin soyayya ne wanda aka shirya tsaf domin ya nishaɗantar da masoya maza da mata.

Sakon So Fita Ta Farko

Jigon manufar wannan shiri domin ya nunawa saurayi ko budurwa hanya mafi sauƙi wadda zasu bi domin sace zuciyar wanda suke So, musamman a yanayi na haɗuwar farko.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Kaɗan daga cikin manyan jaruman da suka taka muhimmiyar rawa a cikin shirin:

Nurancy Mukullin Farko
Minal Ahmed

Rubuta Labari

Nura Mustapha Waye

Tsara Labari

Nura Mustapha Waye

Shiryawa

Rabi'u M. The King

Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga hannun darakta Nura Mustapha Waye.

Dafatan shirin Sakon So zai Ilimantar ya kuma faɗakar da al'umma, musamman matasan mu.

Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Ci gaban shirin Sakon So.

MURYAR HAUSA24 muna kuma fatan za  ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi da Walwala.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user