Friday 21 August 2020

Sauke Sabuwar Wakar Rarara - Masari Mai Hakuri

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Rarara - Masari Mai Hakuri

Rarara Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar  "GWAMNAN MU MASARI MAI HAƘURI, ALLAH SHI YIMA DAƊIN KATARI, ADDU'AR DA MUKE MATSALA TA TSARO A JIHA MUGA KA GAMA DA ITA".

Kunsan dai yadda Rarara ya shahara wajen yin waƙoƙin Siyasa kaf Nigeria zamu iya cewa "Babu kamar Rarara wajen iya yin waƙoƙon Siyasa masu zafi da saurin Shahara".

Jihar Katsina itace asalin jihar mawaƙi Dauda Kahutu Rarara, idan baku manta ba, a baya mun kawo muku zazzafar waƙar Rarara mai taken Jahata-Jahata Ce waƙar tana magana akan 'yan kishin jiha, hakazalika a wannan sabuwar waƙar da Rarara yayi, a cikin waƙar yayi kira da 'yan jihar Katsina da kewaye su ƙara yiwa Gwamna Aminu Bello Masari uziri domin baida burin da ya wuce ya Inganta tsaron jihar Katsina.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo wanda bakasafai ake samun irin shi a cikin wakokin Rarara ba.

Wato tsayawa bayyana zahirin abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user