Tuesday 22 September 2020

Kalli Zafafan Hotunan Minal Ahmad

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Jaruma Minal Ahmad

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan sabuwar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Minal Ahmad wacce aka fi sani da Minal Izzar So ko kuma Nana Izzar So.

Nana Izzar So

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Minal Izzar So

Jaruma Minal Ahmad ɗaya ce daga cikin fitattun jaruman Kannywood, tauraruwarta ta fara haskawa ne a cikin shirin Izzar So da shirin Bugun Zuciyar Masoya, dukkanin su shirye-shirye ne masu dogon zango.

Minal Ahmad

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Minal Ahmad nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

Kalli ƙarin hotunan a ƙasa:

Jaruma Minal Ahmad

Minal Izzar So

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user