Monday 5 October 2020

Kalli Zafafan Hotunan Lawan Ahmad

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Jarumi Lawan Ahmad

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Lawan Ahmad.

Lawan Ahmad

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jarumi Lawan Ahmad

Jarumi Lawan Ahmad ɗaya ne daga cikin fitattun jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), wanda tarihi bazai taɓa mantawa da shi ba.

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Lawan Ahmad nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

Lawan Ahmad

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan Alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user