Saturday 21 November 2020

Kalli Zafafan Hotunan Maryam Waziri

Tura Wannan Zuwa

Kamar yadda shafin muryarhausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Jaruma Maryam Waziri

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KannywoodMaryam Waziri.

Jaruma Laila

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Maryam Waziri


Maryam Waziri wacce akafi sani da Laila a cikin shirin Labarina wanda ake haskawa a tashar talabijin ɗin Arewa24.

Jaruma Laila

Shirin Labarina shine silar ɗaukakar jaruma Maryam Waziri a sassan duniya.

Labarina shiri ne mai dogon zango

Jaruma Maryam Waziri ta kasance ɗaya daga cikin fitattun jaruman shirin Labarina.

Jaruma Maryam Waziri

Jaruma Maryam Waziri baya ga fitowa a cikin shirin Labarina tana fitowa a wasu daga cikin fina-finan masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood).

Jaruma Laila

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Maryam Waziri nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

Jaruma Maryam Waziri

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user