Friday 20 November 2020

Sauke Sabuwar Wakar Sani Ahmad - Fatima

Tura Wannan Zuwa

Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


FATIMA

Sani Ahmad, ɗaya ne daga cikin matasan mawaƙan masana'antar Kannywood masu tasowa, yafi ƙwarewa a cikin waƙoƙin Soyayya.


Taken Waƙar "SOYAYYA RUWAN ZUMA, WANI SA'IN RUWAN MAƊACI...".


Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basira da hikimar sa a cikin waƙar.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.

Wannan waƙar cike take da Kalaman Soyayya musamman ga sababbin Masoya, waɗanda suka rasa masoyiya ko masoyi a lokacin da suka yi nisa a cikin Son mutum.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Sani Ahmad harma da tsofaffin wakokin Sani Ahmad a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN SANI AHMAD

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin mawaƙi Sani Ahmad nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user