Thursday 28 January 2021

Sauke Sabuwar Kasidar Dan Musa Gombe - Kashiful Gumma

Tura Wannan Zuwa

 Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Begen Annabi Muhammad (SAW) Yau ma gamu tafe da waƙar yabo ta Annabi Muhammad Rasulillah (SAW).


KASHIFUL GUMMA

Kasidar da fitaccen mawaƙi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOODDan Musa Gombe ya rerawa manzon Allah (S.A.W) ta ƙayatar da masoya Annabi Muhammadu (SAW).

Taken kasidar "SAYYADIL WUJIDI SANNU MANZON TSIRA KASHIFUL GUMMA KAI KA YAYEN ƘUNCI".

Ƙasidar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata al'umma su sani musamman ma'abota sauraron wakokin sa.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Wato tsayawa bayyana abinda wannan ƙasidar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE KASIDAR ANAN

Kada ku sake a baku Labari.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Dan Musa Gombe harma da Tsofaffin Wakokin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user