Tuesday 18 May 2021

Sauke Sababbin Album Na Nura M. Inuwa Ni Da Ku Da Lokaci

Tura Wannan Zuwa

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙoƙin  Soyayya na ƙundin waƙoƙin Lokaci da Ni da Ku.


Ƙundin Ni Da Ku Da Lokaci


Muryar Hausa24 yau ma gamu ɗauke da  sababbin ƙundin wakokin  fitaccen mawakin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood wato Nura Musa Inuwa (Nura M. Inuwa) .

Ƙundin waƙoƙin da mawakin ya saki su ne kamar haka:

1. NI DA KU

2. LOKACI

A cikin wannan watan na mayu na shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya , wadda ta yi daidai da ranar Litinin (17-05-2021) Nura M. Inuwa ya saki ƙundin waƙoƙin Ni da Ku da Lokaci a kasuwa.

Kalli hotunan fastocin ƙundin wakokin.

Ƙundin Ni Da Ku


Ƙundin Lokaci


Ƙundin Ni Da Ku


Ga abin da Nura M. Inuwa ya wallafa a shafin sa, kafin zuwan lokacin sakin ƙundin waƙoƙin na sa a kasuwa.

Albishiri Daga Nura M. Inuwa

A halin yanzu ƙundin waƙoƙin Lokaci da Ni da Ku su na kasuwa, za ku iya samun ƙundin waƙoƙin a shaguna mafi kusa da ku.

Za ku iya sauƙe waɗannan yanzu, kada ku manta ku ziyarci shaguna mafi kusa da ku domin samun sauran waƙoƙin ƙundin Lokaci da kuma  Ni da Ku daga  Nura M. Inuwa.

Suffar Masoyi na cikin ƙundin Ni da Ku


SAUKE WAKAR ANAN


Lokaci Mai Haɗawa na cikin ƙundin Lokaci


Ku hanzarta samun naku ƙundin waƙoƙin Lokaci da Ni da Ku a kasuwa.

MURYAR HAUSA24 muna yi masa fatan alheri.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user