Monday 27 May 2024

Karanta Addu'ar Wanda Ya Gamu Da Wata Masifa

Tura Wannan Zuwa Gaإِنَّا للهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِِعُونَ، اَللَّهُـمِّ اْجُرْنِي فِي مُصِيبَتِي، وَاخْلُفْ لِي خَيْراً مِنْهَا.


Inna lillahi wa-inna ilayhi raji'oon, allahumma- jurnee fee museebatee wakhluf lee khayran minha.


Addu'ar Wanda ya gamu da wata masifa
Hoto: Pinterest


Mu na Allah ne, kuma haƙiƙa mu masu komawa ne zuwa gare Shi. Ya Allah! Ka ba ni ladan haƙurina a kan wannan masifa, kuma ka mayar mini da abin da ya fi ta alheri.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user