Sunday 1 October 2017

Bincike: Fati Washa Tafi kowacce Mace Kyau a Masana’antar Kannywood Kalli Wasu daga Cikin Zafafan Hotunan ta

Tura Wannan Zuwa Ga
Jaruma Fati washa A yanzu Haka Ana tunanin
tafi kowace mace kyau a masana’antar
Kannywood.
Jarumar ta taka muhimmiyar rawa a films dinta kamar irin su Afra,Salma,Ramlat da sauran su
Shin Kun yarda da wannan hasashe
kokuwa kunada naku ra’ayin...

Kalli wasu daga cikin hotunan nata a kasa

Domin samun Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna, Hausa Videos,Wakoki Hausa, Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari  ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user