Thursday 12 December 2019

Kalli Kayatattun Hotunan Jaruma Fati Washa

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Jaruma Fati Washa

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Fatima Abdullahi (Fati Washa) .

Jaruma Fati Washa

Jarumar mai farin jini sosai a masana'antar Kannywood kuma jaruma mai farin jini a shafin instagram.

Jaruma Fati Washa

Hotunan sun dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yadda aka ɗauki hotunan wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Fati Washa

MAKALOLI MASU ALAKA:

Kalli Hotuna da Cikakken Tarihin Jaruma Fati Washa

Kalli Sababbin Hotunan Jaruma Fati Washa Hotunan sun Kayatar Sosai

Fati Washa Ta Kona Shafin Instagram da Wasu Zafafan Hotunan ta

Jaruma Fati Washa

Jarumar ta taka muhimmiyar rawa a fina-finan ta kamar irin su:

Hindu
Afra
Ramlat
Saudat

Da sauran su

Jaruma Fati Washa

MURYAR HAUSA24 Muna yi mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user