Monday 25 September 2017

kasashe na kokarin shiga tsakani domin bai wa Hama Amadou damar komawa Nijar

Tura Wannan Zuwa Ga

Bayanai na nuni da cewa yanzu haka wasu
kasashe da suka hada da Faransa na kokarin
shiga tsakani domin bai wa shugaban babbar
jam’iyyar adawa a kasar Moden-Lumana Africa
wato Hama Amadou damar komawa kasar, bayan
da ya share dogon lokaci yana zaune a waje
daidai lokacin da bangaren shara’a ke neman
sa.

Yanayin siyasa a jamhuriyar Nijar na ci gaba da
tayar da hankulan kungiyoyin Fararen hula dama
wasu jam'iyyoyin siyasa.

A yan watanni da suka gabata Gwamnatin kasar
ta samar da kwamity sulhunta yan siyasa,wanda
bangaren adawa suka bayyana cewa kwamity na
bukatar gyara.

A yau lahadi ne ya'an jam'iyyar Lumana na birnin
Yameh suka gudanar da taron sabinta membobin
dake shugabantar jam'iyyar reshen Yameh.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Rfi Hausa

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: