Wednesday 13 September 2017

MAI ZUCIYAR IMANI NE KADAI ZAI TSAYA YA KARANTA-Rahma Haruna

Tura Wannan Zuwa Ga

Wannan wata baiwar ALLAH ce mai suna Rahma
Haruna a garin ladin makole dake jihar Kano
yarinya ce yar shekara 19
wadda ta tsinci kanta cikin wata babbar
jarabawa daga ALLAH (SWT)
ita dai wannan baiwar ALLAH tana rayuwarta ne
acikin roba
ita dai Rahma ta kamu da lalurar shanyewar
rabin jiki ne wato tun daga kafa har zuwa kusan
kirjinta
tun tana yar shekara 6 kamar yadda mahaifiyarta
ta bayyanawa Dadin Kowa24
.
to yan uwa musulmai wannan wata babbar aya
ce garemu
shi ALLAH yana jarabtar bawansa ta yanda yaso
to yan uwana musulmai mu da ALLAH yabar mana
lafiyarmu wanne kokari mukeyi ta hanyar
amfanar lafiyarmu wajen aikata alkairi ??
.
ALLAH ka sakawa wannan yarinya tare da iyayenta
da gidan aljanna
mukuma ALLAH yasa mugama lafiya Amen
ALLAH ka kara mana imani da tsoronka da kaunar Sallalllahu
'Alaihi Wa
Sallam Amin
.
.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayoyin Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba mungode Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com ALLAH yabar Zumunci Amin
.
.
Source By ABDULLAHI SALISU

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: