Saturday, 23 September 2017

Messi, Ronaldo na cikin fitattun 'yan wasa na duniya na 2017

Tura Wannan Zuwa Ga

Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta fitar
sunayen wadanda za a zabi fitaccen 'yan kwallo
na duniya daga cikin su, wadanda suka hada da
Cristiano Ronaldo daga Real Madrid da Lionel
Messi daga Barcelona da kuma Neymar daga
Paris St-Germain.

A bara ma Ronaldo ne ya lashe kyautar gwarzon
dan wasa, bayan da ya doke Messi da Neymar
da kuma Antoine Griezmann.

Kocin Chealsea Antonio Conte na iya lashe kofin
gwarzon koci bayan da ya ja ragamar kungiyar
har suka kai da samun nasarar lashe kofin
Premier a kakarsa ta farko a Stamford Bridge.

An sake gabatar da mai rike da kofin fitacciyar
'yar kwallo ta mata Carli Lloyd a matsayin wacce
za ta lashe kofin na bana.

Lieke Martens wadda ta ci kwallo uku a wasan
neman shiga gasar Euro 2017 a Netherland, da
kuma 'yar kwallon Venezuela Deyna Castellanos
su ne abokan karawar Lloyd.

A ranar 23 ga watan Oktoba ne za a gabar da
wadanda suka yi nasara a dakin taro na
Palladium da ke Landan.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Bbc Hausa

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: