Sunday 24 September 2017

Sai yanzu Najeriya zata fara kera allurai domin marasa lafiya, cikin kokarin dogaro da kai

Tura Wannan Zuwa

Farfesa Osinbajo ya halarci taron bikin cikar
jihar Akwa Ibom shekaru 30 da kafuwa
- Ya kaddamar da kamffunnan mitocin lantarki,
da kuma kamanin hada sirinji
- Ya yi bayanin matsalolin da ke hana kasar nan
ci gaba harda matsalar lantarki
A jiya Asabar ne, Farfesa Yemi Osinbajo, ya
ziyarci bikin cikar jihar Akwa Ibom 30 da kafuwa
a 1987, ya kuma kaddamar da wasu muhimman
ayyuka a jihar, ciki harda kamfanin hada mitocin
lantarki, da ma na hada sirinji, domin allura ga
marasa lafiya.

A jawabinsa na godiya ga gwamna Umahi na
jihar, Farfesan, wanda a yanzu shine
mukaddashin shugaba Buhari, wanda yake ganin
likita a kasar Ingila, bayan dawowa daga taron
majalisar dinkin duniya wanda ya halarta a
Amurka, ya ce matsalar kamfanunuwa tana daga
cikin ababen da suka hana kasar nan ci gaba.

A cewarsa kuma, kamffanunuwa sun kasa samar
wa da jama'a mitoci, domin haka, samun wannan
kamfani zai zamo wani muhimmin ci gaba a
kasar nan.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Hausa.naij.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: