Tuesday 26 September 2017

ZUWA GAMATAR DA ZAN AURA

Tura Wannan Zuwa
=>1-Ban Yarda ki rinqa
zuwa gidanku ba, sai
sallah shima dan kar
ache na hanaki
zumunchi
.
=>2-Ban yarda ki riqe
waya (handset) a
gidana ba
.
=>3-Ban yarda
qawayenki su
rinqa zuwa gidana ba
domin nine mapi
Cancantah dana debe
miki kewah
.
=>4-Ban yarda ki rinqa
yawo da sunan biki koh
suna ba .
.
=>5-Ban yarda da
wasan qanin miji ba,
domin nine napi
cancanta da inyi wasa
dake
.
=>6-Da akwae kayan
kallo a gidana,
amma ban yarda ki kalla
ba, ke koh da kuwa
Sunnah TV ne domin
nine mapi cancantah
daki kalli puskata
.
=>7-In banda
mahaipina da naki ban
yarda wani ya shigar
min gidana ba tare
da ixinina ba domin ban
gina gidan da wani ba
sai dan ke .
.
=>8-Idan Nayi baqi a
cikin gidana zaki
kulle kanki a cikin daki,
bazaki fitoh ba har sai
sun tapi
.
=>9-Ban yardah ki rinqa
xuwa islamiyyah koh
boko ba, domin zan
cigaba da neman ilmin
addini dana zamani
domin in rinqa koyar
dake a gidana
.
=>10-Idan baki da
Lapiyah ban yarda kije
asibiti wani qaton
banzan ya taba min ke
ba, nima likitah ne
saboda ni zan dubaki a
cikin gidana
.
=>11-Ban yarda ki rinqa
sauraron radio ba
domin nine mapi
cancantah daki saurari
muryatah
.
.
=>Ni kuma na miki
alqawarin Baxan Miki
kisjhiyah ba, kuma koh
kin mutu bazan sake
aure ba .
.
.
=>Hhh , shin koh akwae
wacce zata iya Aurena? saura inji Wata tace
A'a???
.
.
.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉ officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin
.
.
Source By Bashir M. Sulaiman
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: