Monday 2 October 2017

'Yan Najeriya Suna Ci Gaba Da Bayyana Ra'ayi Riga: Ranar Samun 'Yancin Kai

Tura Wannan Zuwa

Daga jahar Oyo, daga masu neman taki, sai
masu neman gwamnati ta kara masa kaimi kan
yaki da 'yan binidga.

A cikar Najeriya shekaru 57 da samun 'yancin
kai, wasu 'yan kasar da suka yi magana da
wakilin Sashen Hausa Hassan Umaru Tambuwal
a jahar Oyo, sun yi yanawa gwamnatin tarayya
kan yaki da 'yan binidga a yankin arewa maso
gabashin kasar.

Duk da haka suka ce akawai bukatar a kara
matsa kaimi wajen samarwa dakarun kasar kayan
aiki da goyon baya wajen ganin sun kawo
karshen tada kayar bayan.

Wasu kuma sun nemi gwamnati ta samar da
kayan aikin gona.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Voa Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: