Friday 1 December 2017

Babu Wanda ya Tabajin na Ambaci sunan Sheikh Dahiru Bauchi a cikin wa'azi na—Sheikh Kabiru Gombe

Tura Wannan Zuwa

Babban sakataren kungiyar Jama'atu Izalatul
Bid'ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Sheikh
Kabiru Gombe, ya musanta cewa yana yawan
ambaton sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi a
cikin wa'azinsa.

Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana hakan ne a
yayin wata ziyara da ya kai wa BBC a ofishinmu
da ke Landan a makon daya gabata, inda ya ce
shi a tarihin rayuwarsa bai taba ambaton sunan
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ba a cikin
wa'azinsa.

Malamin addinin ya ce, "idan akwai wanda ke da
wani kaset na wa'azinsa da ya ambaci sunan
malamin, to kofa a bude take ya fiddo da shi ya
yada wa duniya."

Karanta Wannan Labarin Kabiru Gombe: Haramun Ne
Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi
Annabi - Malam Kabiru Gombe

"Hasali ma shi shaihin shi ke ma ambatarmu a
cikin wa'azinsa, domin ya kira sunana dana
mahaifina ba sau daya ba, ya kuma kira
shugaban kungiyarmu da sunansa karara, har ma
ya kan siffantashi da munanan siffofi wanda shi
shugaban bai taba mayar masa da martani a kan
hakan ba," in ji shi.

Jagoran Izalan ya ce "ita da'awa ta ahlul sunnah
ba da'awa ce ta kiran sunaye ba."

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Bbc Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: