Friday 1 December 2017

Labari: Koriya ta Arewa Ta Saki Hotunan Makami Mai Linzami Samfurin Ballistic Da Tayi Nasarar Kerawa-Karanta Kaji

Tura Wannan Zuwa

Amurka tayi kira da a dakatar da duk wata
mu'amala da akeyi da Koriya ta Arewa.

Koriya Ta Arewa ta saki wani Bidiyo da ya nuna
shugaban kasar Kim Jong Un yayin da yake
kallon harba makami mai linzami mai ratsa
nahiyoyi da ake kira ICBM a takaice da turanci.

Rahotanni sun ce an harba makamin ne jiya da
safe daga wani wuri dake arewacin babban birnin
kasar Pyongynag.

Sabon makamain ya yi tafiyar
kilomita dubu hudu da dari biyar, wanda ya nunka
har sau goma inda tashar binciken dake sararrin
samaniya ta ke, kuma ya yi tafiyar kilomita dubu
kafin ya fada cikin tekun Japan ta gabashin
makurdin koriya.

Duk da shakkun da masu fashin baki suka yi kan
kwari da tasirin makamin, jakadiyar Amurka a
Majalisar Dinkin Duniya Niki Haley, tayi gargadi
jiya Laraba cewa "gwajin makamin mai linzami
na baya bayan nan, ya kara tura duniya kusa da
fadawa yaki, ba nesanta ta daga fitinarba."

Haka
nan tayi kira ga kasashe dake Majalisar Dinkin
Duniya su yanke huldar jakadanci da Koriya ta
Arewa, ta ko wanne mataki da hulda.

Jakadiya Haley, ta ce shugaba Trump ya gayawa
takwaransa na China Xi Jinping ta wayar tarho a
jiya Laraba cewa lokaci yayi da China, zata
dakatar da duk jigila ko sayarwa Koriya ta Arewa
mai.

Da yake magana kan gwajin makamin a jiya
Laraba ta shafinsa na Tweeter, shugaban
Amurka Donald Trump, yayi alkwarin kakabawa
gwamnatin ta Pyongyang wacce ta zama
saniyarware takunkumi kai tsaye ba tareda
gudumawar wani ko wata kasa ba.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Voa-Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: