Friday 1 December 2017

Labari Sabon Makami: Amurka Ta Gargadi Koriya Ta Arewa- Karanta Kaji

Tura Wannan Zuwa

Wannan shine Makamin da Amurka ta kera don tarewa da kuma
tarwatsa makami mai linzami tun daga sararin
sama

Bayan gwajin wasu makamai masu dogon zango
da Koriya Ta Arewa ta yi, Amurka ta sake yi ma
ta kashedi ta cewa daina shirin daukar Dala ba
gammo saboda ba za ta lamunta da ganin
makamai masu hadari a hannun kasa irin Koriya
Ta Arewa ba.

Jakadiyar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya,
Nikki Haley, ta yi gargadi jiya Laraba cewa,
gwajin makami mai linzami da ke iya isa wata
kasa da Koriya ta arewa ta gudanar na baya
bayan nan dake cike da takaddama, ya kara sa
duniya kusantar yaki.

Ta kara da cewa, “idan har aka shiga yaki, ku
sani, za a rusa gwamnatin Koriya ta Arewa babu
ko tantama”.

Ta kuma yi kira ga kasashen da ke cikin kungiyar
ta Majalisar Dinkin Duniya su yanke hulda da
gwamnatin Koriya Ta Arewa Mai Fada a
Pyongyang.

Ta ce “ya kamata dukan kasashe su
katse huldar jakadanci da Koriya ta Arewa su
kuma takaita dangantakar soji da ta kimiya da
fasaha da kasuwanci da kasar.

Haley ta ce, shugaba Donald Trump ya shaidawa
takwaran aikinsa na kasar China Xi Jinping ta
wayar tarho cewa, lokaci ya yi da ya kamata
Beijing ta daina sayar wa Koriya ta arewa mai.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com  hanya me sauki ko kuma daga kasan Website din akwai inda akasa

Name...
Email...
Message...

Sai Ku turo mana mun gode

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Voa-Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: