Friday 1 December 2017

Zaben Fidda Gwani: Atiku ya kada Buhari, Jonathan ya kada Kwankwaso da gagarumin rinjaye-Karanta Kaji

Tura Wannan Zuwa

Labarin da muke samu daga majiyar mu na nuni
da cewa fitaccen dan siyasar nan kuma tsohon
mataimakin shugaban kasar Najeriya Alhaji
Atiku Abubakar ya kada shugaba Muhammadu
Buhari, tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele
Jonathan da kuma Sanata Kwankwaso a wani
zaben gwaji da aka gudanar a dandalin Tuwita.

Karanta Wannan Labarin Siyasar Nigeria: ANA ZARGIN
WANI JANAR DA BARAZANAR
KAWAR DA SHUGABA BUHARI-
Karanta Kaji

Wani dandalin siyasa ne ne dai mai suna Micro
Blogging da ke da shafi a dandalin sada
zumuntar na Tuwita ne dai ya gudanar da zaben
gwajin da a halin yanzu ya jefa masoya Atiku
Abubakar din cikin matukar jin dadi.

NAIJ.com dai ta samu cewa dandalin ya tambari
mabiyan sa ne ko wa za su zaba a tsakanin
gaggan 'yan siyasar kasar da suka hada da
shugaba Buhari, tsohon shugaba Jonathan, sai
tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku sai
kuma a karshe suka sa Sanata kuma tsohon
gwamnan jihar Kano Rabi'u Musa Kwankwaso.

Mun samu dai cewa daga karshen zaben gwajin
Atiku ne yazo na farko da kaso 54 cikin dari sai
Jonathan yazo na biyu da kaso 24 cikin dari,
sannan kuma sai shugaba Buhari da yazo na uku
da kaso 21 cikin dari sai Kwankwaso da yazo na
karshe da kashi 1 kacal.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin√√√

Source By ©Hausa.naij.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: