Thursday 30 November 2017

Labari: Yadda Na Kama Mai Dakina Tana Turawa Samarinta Hotunan Tsiraicinta | Dadinkowa24

Tura Wannan Zuwa

Jaridar Pulse.ng ta rawaito labarin wani
matashin magidanci dan shekaru 38 da
haihuwa kuma mazauninAbuja kan yadda ya
yi kicibis da tattaunawar mai dakinsa da wasu
maza biyu ta kafar WhatsApp, inda mai dakin
tasa ke tattaunawa cikin shauki da mazajen
tare kuma da hotunan tsiraicinta sama da guda
20 da turawa mazajen guda biyu
Wannan matashi da Pulse ta bayyana sunansa
da Jonathan ya bayyana cewa matarsa ta
shekaru 8 kuma uwar ‘ya’yansa mai suna
Valerie na cin amanarsa sakamakon nisa da ke
tsakaninsu
Lamarin dai ya fara ne tun daga lokacin da aka
dauke Jonathan daga ofishinsu na Legas zuwa
Abuja.

Amma a maimakon Jonathan ya dauke
iyalinsa gaba daya zuwa Abuja, sai ya zabi ya
koma Abuja shi kadai saboda aikin da mai
dakinsa ke yi da kuma makaranta da ‘ya’yan
nasu suka fara zuwa
Jonathan ya ce, duk a wannan lokaci ban taba
barin matata da bukatata ba, domin dai ian
zuwa Legas a kai-a kai, kuma bana barin
Legas sai na tabbata na fanshe mata
kwanakin da na dauka bana nan ta hanyar
biya mata bukatr aure gamsasshe
Dubun matata ya cika ne a lokacin da na zo
hutun cikar Nijeriya shekaru 57 da samun
yancin kai (1 ga watan Oktoba, 2017) sai na yi
rashin dace na’ura mai kwakwalwata ta hannu
ta samu matsala kuma a lokacin wayata babu
data kuma ga shi ina da bukatar aika email
zuwa ga mai gidana

Bayan na aika email din ne kawai sai wani
abin ya ce bari na bude WhatsApp dinta,
kuma ban yi hakan da niyyar bincike ba.

Ko da
budewa ta sai na yi kicibus da wani suna da
ban san shi ba, hakan ya sa na bude don ganin
ko wanene tunda na san ‘yan uwanta maza da
abokan aikinta
Budewa ke da wuya sai na ga tattaunawarsu
da alamar alakantuwa da shakuwa.

Hakan ya
sa na ci gaba da duda hirar tasu har na ga
inda suke bayyanawa juna yadda suka ji
dadin juna a haduwansu na baya tare da fatan
sake haduwa nan ba da dadewa ba
Na ci gaba da dubawa, sai ga hotunan farjin
nonuwan mata da farjinta ta tura wa
mutaumin.

Nan fa na shiga bincike, inda na
sake samun wani namijin dai da take aikata
irin wancan abu da ta ke yi da na farkon
Ai kuwa ban san lokacin da na fara zub da
hawaye ba cike da takaici.

Na zauna tsawon
shekaru biyu a Abuja (daga shekarar 2015
zuwa 2017) ban taba cin amanar mai dakina
ba saboda kaunar da na ke yi mata
Ina cikin kukan ne fa matata ta shigo ta ganni
rike da wayarta, sai ta koma da gudu ta shiga
dakin baki ta rufe kofa

Nan take ni kuma na yi wanka na shirya
yarana na dauke sai gidan yayata.

Na umarce
ta da ta ajiye min su zuwa lokacin da zan
warware matsalata
Daga nan na koma gida na tattara ya nawa ya
nawa na koma Abuja kuma har zuwa yanzu
ban kara taka kafata zuwa Legas ba. Sai dai
mai dakina na ta aiko min da sakon neman
yafiya, tare da fada min cewa wai kadaici da
sharrin shaidan ne ya jefa ta cikin halin da ta
tsinci kanta
Bana jin zan iya yafe mata, amma ina tunanin
halin da ‘ya’yanmu za su shiga in na saketa

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin√√√

Source By ©Arewatop.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: